Shahararren dan wasan fina-finai a Amurka, Chadwick Boseman ya mutu yana da shekaru 43.
Lionel Messi na bukatar barin kungiyarsa ta Barcelona. Shin ina zai koma?
Za’a soma fafata babbar gasar Tennis ta US Open ta bana a ranar Litinin mai zuwa a birnin New York na Amurka, a wani yanayi da ba saban ba.
Za'a dawo da buga wasannin kwallon kwando na NBA a Amurka bayan kwana 3 na zanga-zanga.
Hukumar kula da yanayi ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce guguwar da aka yi wa lakabi da Laura, kawo yanzu ita ce guguwa mafi tsanani da muni a wannan shekara.
Najeriya za ta haramta shiga ga dukkan ‘yan kasashen da suka hana ‘yan Najeriya shiga kasashensu a yayin sabuwar annobar coronavirus, kamar yadda Ministan Sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters.
Kungiyar kwallon kafar Barcelona ta kasar Spain ta ce ba ta da sauran bukatar shahararren dan wasanta Luis Suarez.
Ya zura kwallo da ta kifar da kungiyar da raine shi, ta kuma baiwa kungiyarsa ta yanzu nasara.
Bayern ta lashe gasar zakarun turai karo na 6, a wasan karshe ta gasar karo na 11 da take bugawa. PSG ta buga wasan na karshe ne karo na farko a tarihi.
Antonio Conte ya ce babu tabbas akan ci gaba da zamansa a kungiyar Inter Milan
An bude wuraren Ibada a Kaduna bayan da suka kasance a rufe tsawon watanni hudu sakamakon annobar coronavirus
Rahotanni na bayyana cewa kungiyar kwallon kafar Barcelona ta kasar Spain ta soma daukar matakai na gaggawa, biyon bayan mummunan kashin da ta sha a karshen mako.
Tsohon kaftin din kungiyar Super Eagles ta Najeriya John Mikel Obi zai koma taka leda Ingila, lamarin da ya kawo karshen cece-kucen da ake yi dangane da makomar dan wasan a fagen kwallon kafa.
Barcelona ta sha mummunan kashi da ba ta taba shan irinsa ba a tarihin gasar zakarun turai.
Yayin gabatar da abokiyar takarar sa dan takarar shugaban kasa na jam'iyar Democrats ya caccaki shugaba Donald Trump da mataimakinsa Mike Pence akan kasa shugabanci na gari a lokacin annobar COVID-19, inda ya ce shi da Harris za su gyara barnar da aka yi.
Domin Kari