A wannan karon, masu muhawara a shirin sun yi tsokaci kan irin tasirin da addinin dan takara zai iya yi a zaben 2023 da ke tafe.
A wannan karon masu muhawara a shirin sun yi tsokaci kan irin tasirin da addinin dan takara zai yi a zaben 2023 da ke tafe.
A wasu lokuta akan samu rashin jituwa tsakanin Musulmi da Kirista kan wasu batutuwa, lamarin da kan shafi zamantakewar bangarorin biyu.
Idan an tuna, a makon jiya mun cigaba da tabo halin tsaka mai wuya da Funali ke ciki a Najeriya sanadiyyar yawan zarginsu da aikata wasu laifuka. A daya bangaren kuma, su ma su na zargin cewa akan kuntata ma su bisa zato kawai. Yau ma za mu dora a kai.
Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba? Ga abinda Kwankwaso ke cewa. (An buga asali a ranar 8 ga Agusta, 2022)
Hafsan hafsoshin sojin Najeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya ya bayyana cewa, za a yi amfani da dokar kasa wajen hukumta sojan da ya kashe limamin addinin Islama a jihar Yobe
A shekarar 2023 za a gudanar da zaben gama gari a Najeriya inda za a zabi gwamnoni, 'yan majalisa da shugaban kasa.
Domin Kari