Hukumar zaben Nigeria na duba matsalolin da aka fuskanta a zaben 2011
An gwabza yaki tsakanin sojojin kasar Sudan da na sabuwar kasar Sudan ta jihar Kogin Nilu.
Ministan harakokin cikin gida na gwamnatin shugaban Libya Mua’ammar ghadacfi ya bayyana a a birnin Alkahira...
MDD ta ce zata kara kaimi wajen kai kayan abinci ga kasashen Afrika dake fama da yunwa.
Rigimar da ta kaure a sassa daban-daban na Ingila ta tilasta sa a soke muhimman wassanin kwallon kafa ciki harda na Nigeria da Ghana.
Shugaban Junhuriyar Nijer, Muhammadou Issoufou, ya tabo batutuwa da dama a hirarsa da Sashen Hausa na Muryar Amurka.
Firayim Ministan Libya yace sam, ba wata tattaunawa da zasuyi da kowa a duniya gameda wai
Gwamnatin kasar Guinea ta cafke mutane 38 kan hannun da ake zargin suna da shi a hare-hare har biyu da aka kai kan gidan shugaban.
Shugaban PDP na Kasa ya kare akidar karba-karba wajen raba manyan mukaman gwamnati da majalisun dokoki a Nigeria.
Al’ummar jihohin Sokoto da kebbi sunce hankalinsu yana tashe saboda fargabar ambaliya a bana.
Yara sun fadi abubuwan da suke son su zama in sun girma, amma matsalolin na neman takura musu burin nasu.
Ga sakamakon da ya fito daga Hukumar Zaben Nigeria dagane da zaben shugaban kasan da aka yi ranar Assabar, 16 ga watan Afrilun 2011
Mun sami rahoton fashwewar wani abinda ake zaton bam ne ya tashi a garin Suleja na jihar Neja.
Hukumar zaben Nigeria ta bada sanarwar jinkirin mako daya ga zabbukkan kasar.
Hadin gwiwar kwamatin lura da ayyukan kare zaman lafiya na tarayyar Afirka da MDD a yankin Darfur kasar Sudan ya bada rahoton cewa was
Gwamnatin Uganda ta rattaba hannu kan wata yarjajjeniya da kamfanin man Tullow na Burtaniya ta hako albarkatun man fetur da iskar gas
Shugaban kasar Parisa/Iran Mahmoud Ahmadinejad ya la’anci duk wani matakin tura sojin kasar waje da makamai zuwa kasar Bahrain da yanz
Ganin yadda rikicin kasar Libya ke ci gaba da kazancewa, kungiyoyin bada agaji na kokarin daukan matakan tallafawa farar hular da suka
Babban jami’in dake Magana da yawun hukumar zaben Nigeria Nick Dazan, yace a yau laraba hukumar zata rarrabawa dukkan jam'iyyun siyasa
A ranar Alhamishin nan jam'iyyar PDP zata gudanarda zaben fitarda gwani na dan takaranta na shugaban kasa tsakanin mutane biyu,,,
Domin Kari