Amurka, Birtaniya da Faransa sun kai hari hadin gwiwa gakasar Syria da niyyar hana shugaba kasar ci gaba dakai hari makami mai guba
Sojojin Amurka na kara kaimi domin ganin an kakkabe kungiyoyin IS dana taliban dake kasar ta Afghanistan
Tohon shugaban kasa Brazil Luiz Inacio Lula da Silva ya mika kansa ga 'yansandabayan da aka basu umurnin su kame duk inda suka ganshi
Jamiyya mai mulki a kasar Algeria ta bukaci shugaban ta maici ya sake tsayawa takara zagaye na biyar
Falesdinawa 7 ne sukarasa ransu a wani taho mu gama da sukayi da sojojin Israela dake bakin iyakar Gaza da Israela.
Harin da sojojin Syria suka kai a gabashin Ghouta yayi dalilinmutuwar muta 40 ciki ko harda yara kanana 8
Amurka takakabawa wasu mutane da Kanfanonin kasar Rasha Takunkumi
An gudanar da zanga-zangar domin nuna kyamar yadda 'yan sanda suka kashe wani dan taliki a Califonia bada hakkin sa ba.
Mahukunta a kasar Mali sun tsare dan taaddan kasar Al Hassan Abdulazeez Mohammed doomin ya fuskaci sharaar ayyukan taaddanci
Gobara ta lakume kayan abinci a kasar Yemen wanda hakan ya durkusad da ayukan jin kaia wannan kasar.
An kashe Falesdinawa su 15 lokacin da suke zanga-zanga a bakin iyakar Izraela da Gaza
Yanzu haka wayan salula bata aiki a Kasar Sudan sakamakon takon sakan da akeyi tsakanin gwamnatin da kanfanin Vivacell
Wasu Maikatan Amurka dana Birtaniya sun mutu sakamakon tashin wani bom a bakin hanya a ranar alhamis a birnin Manbij.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da umurnin a dakatar da daukar duk wan wanda ya canza jinsin sa aikin soja.
Sojojin Amurka sun samu nasarar kashe wasu 'yan taadda akasar Libya sakamakon harin da suka kai a kudu maso yammacin kasar.
Shugaban Amurka Donald Trump yace ba zai kara sawa wata doka iran wadda yasa wa hannu ba jiya jumaa.
An cimma yarjejeniya tsakanin 'yan tawayen kasar Syria da gwamnatin kasar domin gudanar da ayyukan jin kai
Kungiyar Tarayyar Turai ta bada cikakken goyon bayan ta ga kasar Birtani akan zarkin da tayi wa Rasha
Daga yanzu za a rika amfani da takardar kudin Najeriya a hada-hadar kasuwancin kasar Burtaniya
Shugaban 'yan Boko Haram Abubakar Shekau na shigar Mata domin ya badda kama, amma sojojin Najeriya sunce sun sa masa tarko.
Domin Kari