Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da tsohon ministan man fetur na Nigeria Dr. Shettima Ali Munguno jim kadan bayanda aka gama sallar jumu’a a Maiduguri.
Rahoto Na Musamman: 'Yan sandan Najeriya da jami'an tsaro - Part 2
Rahoto Na Musamman: 'Yan sandan Najeriya da jami'an tsaro - Part 1
Kungiyar Boko Haram ta maidawa shugaban Nigeria murtani kan shirinsa na jan daga da su.
Rundunar ‘yansanda a Kano ta bada kiddidigar yawan mutanen da suka rasa rayukkansu a hatsarin ta’addancin da aka kai Kano ranar Jumu’a.
Kungiyoyin kwadago na Nigeria zasu dakatarda yajin aiki na kwannaki biyu.
Sarakuna gargajiya, 'yan siyasa, harda wani tsohon shugaban kasa sun halarci wasan "golf" da Sarkin Dutse ya shirya
Ra'ayoyin masu sha'awar wasan damben zamani a Ghana ya sha banban akan yadda sakamakon ya kasance
Tsohon ministan wassanin Nigeria yace ya sauka ne don ya sami sukunin yin takaran gwamna a jihar sokoto
Gwamnatin jihar Neja ta bada dalilan koran mahakan zinari dake jiharta.
Tsohon ministan wassanin Nigeria yace shi da kansa ya sauka daga aiki, ba korar shi aka yi ba.
Rikakken dankasuwar Nigeria, Alhaji (Dr.) Mohammed Indimi, ya tabo maganar Boko Haram a ziyarar da ya kai a Sashen Hausa na Muryar Amurk
Majalisar dinkin duniya na son mutanen kasashen Afrika su sami ingantacciyar wutar lantarki
Hukumomi a Nigeria sunce wasu masu “hannu da shuni” ne ke daurewa kungiyar Boko Haram gindi.
Enugu Rangers na Nigeria sun bata armashin shagulgullan taya Hearts of Oak na Ghana murnar cikar shekaru 100 da kafuwa.
Gasar Premier ta Nigeria ce mafi daukan lokaci fiyeda kowace a duniya?
Gwamnatin Nigeria ta maida murtani ga kashedin Amurka kan kai hare-haren kan manyan otel-otel na Abuja
Wata Kwamishiniya ta ajiye aiki, tad aura damarar yin takara da Gwamna Nyako na Adamawa
Akalla bama-bammai ukku suka tagshi Jumu’ar nan a Maidugurin jihar Borno ta Nigeria
Ghana na shirin kafa dokokin haramta liwadi da madigo a kasarta
Domin Kari