Yayin da Najeriya ke fama da matsanaciyar matsalar tattalin arziki da sauran nau'ukan karancin kudin shiga, Shugaban Najeriya, wanda a halin yanzu ya ke can yammacin duniya, ya yi kira ga kasashen da aka boye kudin Najeriya da aka sace cikinsu da su taimaka a maido da kudaden.